Wednesday 22 August 2018

Marubucin Littafin Miskilin Dare ya yi kokari matuka wurin fitar da matsalolin da suka addabi mata kama daga matsalolin aure da yawaitar mutuwar aure da zuwa gidan bokaye da kuma fito da muhimmancin ilimin 'ya'ya mata.

Babu shakka an nuna kwarewa da bajinta wurin isar da sako. A gaida Malam Rabi'u Muhammad Hidaya da wannan namijin kokari.

Bashir Abu Sabe,
Sashin Nazarin Harsunan Nijeriya,
Jami'ar Umar Musa 'Yar aduwa,
Katsina

No comments:

Post a Comment