Tsangayar da ta himmatu wajen kulawa da killacewa da taskace abubuwan da suka shafi adabi da zamantakewar al'ummar hausawa
Tuesday, 27 September 2016
Bambancin Sakkwatanci da Katsinanci
Kuna iya saukar da wannan mukalar mai taken Dangantaka da Bambance - Bambancen furuci Tsakanin Karin Harshen Sakkwatanci da Katsinance wadda Aliyu Muhammad Nata'ala daga Kwalejin Ilmi ta Tarayya, Katsina ya rubuta Latsa nan
No comments:
Post a Comment