0

Bahaushe mai ban haushi, na tanko mai kan bashi yini aiki kwana aiki ina kudi babu ya kashe, na uwani wanda baka da kishi komai na shi shi dai a bashi na goro.
Bahaushe mai ban haushi sai ka daura kayanka zaka yi tafiya ya sa wuka yanke igiyar, kaidai bahaushe baka da kishi.
Bahaushe mai ketar kai nai bare waninsa yana hangen rami a gaban ka mai ido kake koko makaho sai ya koma gefe ya barka ka fada don shi ba ruwanshi da kishi ko jin haushi.
Bahaushe dan Hausa mai ban mamaki tafiya na karewa kana sayan takalmi.
Bahaushe dan Hausar asali mai ladabi da biyayya da kunyar tsayar da mutunci dan wani tamkar naka ba ka gudun kwabar sa don kada ya lalace, mutuncin makwabcin ka shi ne naka mutunci madara mai kamfata ka bai wa waninka.

Post a Comment

Dear readers, after reading the Content please ask for advice and to provide constructive feedback Please Write Relevant Comment with Polite Language.Your comments inspired me to continue blogging. Your opinion much more valuable to me. Thank you.

KIRARIN BAHAUSHE Daga Rabiu Muhammad Abu Hidaya

No comments:

Post a Comment