Post a Comment
Assalamu'alaikum.
Gaskiya ina kalubalantar wannan baiwar Allah, jama'a ya kamata a kullum murika yiwa kanmu adalci, kadar mu bari wai don kalar fatar mutum ko kuma kasancewarsa daga wata kasa misali kamar turai da makaman tansu su rufe mana ido, duk abunda suka fada wai mu yarda gaskiyane.
Ta ya ma za'ace wai mutumin da bai taba zuwa wuriba bai yi rayuwa da mutanenba,sannan ya wallafa labari akansu kuma a yarda.
Awani bangaren zan yardane kawai akan cewa tana ikon fadar duk abunda taso, amma yarda yana da bukatar nazari, kamar yadda nima zan fadi nawa ra'ayin:-
(((Babbar matsalar dake damun Nigeria shine rashin Shugabanni da jagorori nagari))).
Wanda sakamakon hakan ya haddasa komi da komi, misali: rashin tsaro,rigimu tsakanin kabilu,ayyukan ta'addanci, garkuwa da mutane don biyan kudin fansa,tashe tsahen hankula masu nasaba da addini da makamantansu.................
To muna rokon Allah ya shiryi shugabanninmu da jagororinmu in har masu shiryuwane,in kuma ba hakaba to Allah ya sauyamana su da mafi Alkhairi.. Amin..
Ra'ayi riga kowa da irin tasa
Assalamu'alaikum.
ReplyDeleteGaskiya ina kalubalantar wannan baiwar Allah, jama'a ya kamata a kullum murika yiwa kanmu adalci, kadar mu bari wai don kalar fatar mutum ko kuma kasancewarsa daga wata kasa misali kamar turai da makaman tansu su rufe mana ido, duk abunda suka fada wai mu yarda gaskiyane.

Delete