AZANCI 2
Mataki na farko shine a gujewa tashin hankali.
Kisa sai ta kama
Kisa sai ta kama
Allah shi ne kadai mai yankewa,
shin ko ta wacce hanya ce zai dauki raina.
shin ko ta wacce hanya ce zai dauki raina.
A yanzu na lura babu wani dalili da zai sa mu zama kausasa.
Sam babu dabara cikin nacewa abinda bashi da amfani.
Sam babu dabara cikin nacewa abinda bashi da amfani.
Suna kashe danginsu akan tabbatuwar mulkinsu.
Ni kuma zan bada nawa ran akan ko wani nawa.
Tabbas suna da mayaka da yawa sai dai kash ba jarumai, na kula bai zai dau dogon lokaci ba zasu fara tsoron kibiyata.
Babu guduwa ba ja da baya a filin yaki, wannan shine abinda magabata suka dora ni a kai.
In sha Allah zan samar da farin karni, karni na yanci kuma duniya zata shaida kan haka.
Kuma ba zan gushe ba ina yakar su ranar da gidajensu suka dawo turbaya.
Babu wata nasara a tare da sayar da ran kafiri.
ba zan sassauta ba wajen shafe sunan su daga allon tarihi.
Ba zan bar wata katanga ba cikin birninsu face na rusa ta.
ba zan sassauta ba wajen shafe sunan su daga allon tarihi.
Ba zan bar wata katanga ba cikin birninsu face na rusa ta.
Duk wani ma'ajin tarihi sai na kwakule idanunsa sannan na cire harshensa daga bakinsa.
Sannan duk wanda ya kara furta sunansu a duniya zan hukunta shi ta hanyar kisa.
Duniya zata manta cewa ire-irensu sun rayu cikinta.
Post a Comment
0 comments
Dear readers, after reading the Content please ask for advice and to provide constructive feedback Please Write Relevant Comment with Polite Language.Your comments inspired me to continue blogging. Your opinion much more valuable to me. Thank you.